Connect with us

Featured

Mutane Za Su Iya Mutuwa, Idan Suka Ci Gaba Da Hakuri, – Shugaban NLC

Shugaban ƙungiyar ƙwadago Ta Kasa NLC, Joe Ajaero ya ce sun fito zanga-zanga a yau ne domin ganin cewa idan suka ci gaba da hakuri, mutane da dama za su iya mutuwa saboda tsananin halin matsi da jama’a ke ciki sakamakon tsadar rayuwa.

Joe Ajaero ya bayyana haka ne a ranar Talatar nan yayin da ƙungiyar ke zanga-zangar yini biyu a faɗin Kasar nan, domin bayyana rashin jin daɗinta game da yanayin da ake ciki a Najeriya.

A hirarsa da manema labarai a dandalin zanga-zangar da ke a Abuja, ya ce shugabannin Kasar nan sun tabbatar da yadda mutane suka shiga garari sakamakon matsin rayuwa.

“Shi ne muke cewa idan aka ci gaba da haƙuri, to kowa na iya mutuwa kafin lokacin da za a yi wani abu, ku yi wani abu yanzu, shi ne kawai banbanci.” in ji shi.

“Muna son a yi wani abu cikin gaggawa kafin wata shekarar, dole mutane su rayu. ” kamar yadda ya ce.

Ajaero ya ce yana da yaƙinin cewa shugaba Tinubu zai yi wani abu game da halin da jama’a ke ciki.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet