Connect with us

Featured

‘Yan Sanda Sun Kama Wani Matashi Da Ake Zargi Da Hannu A Wasu Hare-Hare

Rundunar ‘yan sandan jihar Ribas ta ce jami’anta sun kama wani Dan kungiyar asiri da ake zargin yana da hannu wajen kashe-kashe da fashi da makami a yankin Diobu na Fatakwal da sauran sassan jihar.

Rundunar ‘yan sandan ta ce dan ta’addan mai suna Samuel Nwokoma, mai shekaru 25, tare da ‘yan kungiyarsa, shi ne ya kashe wasu matasa biyu a yankin Diobu da ke da tazarar Mile 1 daga Fatakwal a lokacin wasu hare-hare tsakanin ranakun 14 zuwa 17 ga watan Maris din bana 2024.

Mai magana da yawun rundunar, Grace Iringe-Koko, ta bayyana hakan a wata sanarwa da ta fitar a Fatakwal a ranar Talatar nan.

Iringe-Koko ta ce ’yan kungiyar sun harbe Ede Sunday mai shekaru 32 a Nanka Street ta Lomumba, Dioubu, Fatakwal a ranar 14 ga watan Maris, sannan kuma sun harbe George Johnson mai shekaru 28 a kirji a titin Ojoto ta Emenike, da ke da tazarar Mile 1 daga Fatakwal bayan kwana biyu.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet