Connect with us

Featured

Matatar Dangote Ta Sake Karya Farashin Dizal

Matatar man Dangote ta sake rage farashin man dizal da na man jirgi a kokarin saukaka farashinsa a sassan kasar nan.

Wannan na zuwa ne kasa da mako biyu bayan karya farashin farko da matatar mallakin attajirin nan, Alhaji Aliko Dangote ta yi.

Sanarwar da matatar ta fitar, ta bayyana cewa daga yanzu za ta rika sayar da kowace litar man dizal a kan farashin Naira 940 sai kuma litar man jirgi akan farashin Naira 980.

Sanarwar ta kara da cewa ragin farashin zai shafi masu cinikayyar da ke sayen litar man dizal miliyan biyar zuwa sama ne, yayin da abokan cinikayyar da za su sayi lita miliyan daya zuwa sama za su samu man dizal a kan farashin Naira 970.

Ragin farashin na zuwa ne yayin da ‘yan Najeriya ke murna kan matakin farko na rage farashin man dizal da ta yi daga Naira 1,200 zuwa 1,000

Share this:
Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet