Connect with us

Featured

Wasu Fursunoni 118 Sun Tsere Daga Gidan Gyaran Hali

Ruwan sama da aka yi a daren ranar Laraba ya haifar da karancin tsaro a gidan yarin da ke Suleja a Jihar Neja, inda ya yi barna mai yawa a cibiyar tare da yin nasarar tserewar fursunoni 118.

Hakan ya fito ne a cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun mai magana da yawun hukumar kula da gidan gyaran hali ta tarayya, Adamu Duza, ranar Alhamis din nan.

Adamu Duza ya lura cewa ruwan sama ya yi mummunar barna ga ababen more rayuwa na gidan, ciki har da keta shingen bincike, wanda ya baiwa fursunonin damar guduwa.

Dangane da haka, Hukumar NCoS ta kuduri aniyar sake kamawa, tare da hada kai da sauran hukumomin tsaro wanda ta kamo 10 daga cikin fursunonin da suka tsere.

Ana ci gaba da kokarin kamo sauran fursunonin da suka tsere.

Wannan ya Faru ne sakamakon raunin da tsufan wuraren, domin da yawa daga cikinsu an gina su a lokacin mulkin mallaka, Duza ya bayyana cewa NCoS ta himmatu wajen sabunta kayan aikin a wurin.

Sanarwar ta ci gaba da cewa, Kwanturolan gidan gyaran hali na babban birnin tarayya Abuja, Francis John, ya tabbatar wa jama’a cewa an shawo kan lamarin, ya kuma bukace su da su ci gaba da gudanar da harkokinsu na yau da kullum ba tare da fargaba ba.

An kuma ja hankalin jama’a da su kasance cikin taka-tsan-tsan tare da kai rahoton duk wani abu da ake zargi ko ganin fursunonin da suka tsere zuwa ga hukumar tsaro mafi kusa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet