Connect with us

Featured

Wani Magidanci Ya Hallaka Matarsa Ta Aure Har Lahira Da Wuka

Ana zargin wani magidanci da caka wa matarsa wuka ya kashe ta kan zargin cin amanar aure.

’Yan sanda sun tabbatar da cewa magidancin mai shekaru 34 ya yi wannan mummunan aika-aika ne a garin Ado-Ekiti, shedikwatar Jihar Ekiti.

Kakakin ’yan sandan jihar, Sunday Abutu, ya ce ’ya’yan ma’auratan ne suka kawo rahoton faruwar lamarin.

Shaidu a layin Christ Avenue inda abin ya faru sun bayyana cewa kowanne daga cikin ma’auratan yi yi amfani da makami a lokacin da suke rikicin.

‘Yan Sandan Abuja Sun Kama Wasu Mutum Biyu Bisa Laifin Satar Mota

Wani shaida da ya nemi a boye sunansa ya ce sai da ma’auratan suka aiki babban dansu sannan suka kulle kansu a cikin gida suka fara takaddama kan zargin cin amanar auren, inda suka yi wa juna raunuka da makami.

Wani shaida ya ce mutumin jami’in tsaro ne, matar mai shekaru 32 kuma tana aiki ne a wani kantin sayar da magunguna.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet