Connect with us

Featured

EFCC Ta Magantu Kan Jerin Sunayen Tsoffin Gwamnonin Da Ake Bincika Da Zargin Almundahana

 

Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC ta nesanta kanta daga wani rahoto da ke yawo a kafafen yada labarai na cewa ta fitar da cikakken jerin sunayen tsofaffin gwamnonin da ake bincika kan zargin almundahana.

Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da Dele Oyewale, shugaban hukumar EFCC, wadda shugaban kafafen yada labarai da jama’a, ya fitar a ranar Lahadin nan.

Rahoton mai taken: “EFCC ta fitar da cikakken jerin sunayen tsofaffin gwamnoni 58 da suka wawure Naira Tiriliyan 2.187”, a daya daga cikin kafafen yada labarai, karya ne kuma aikin bata gari ne domin Hukumar ba ta fitar da wannan jerin sunayen ba, ko kuma tattaunawa kan binciken Gwamnonin da duk wata kafar yada labarai, ”in ji sanarwar.

A cewar sanarwar, an umurci jama’a da su yi watsi da rahoton domin karya ne da yaudara.

‘’An shawarci kafafen yada labarai da su yi kokarin bin diddigin bayanan da suka shafi al’amuran da ake gudanar da bincike tare da Hukumar don kauce wa yaudarar jama’a da rahotannin karya.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet