Connect with us

Featured

ASUU ta koka kan yadda gwamnatoci ke gina sabbin jami’o’i ba tare da kula da su ba

Kungiyar malaman jami’o’i ta kasa ASUU ta caccaki Gwamnatin tarayya da gwamnatocin jihohi kan siyasantar da fannin ilimi mussaman wajen yawaitar jami’o’in da barin wadanda ake dasu cikin halin ko in kula.

Dakta Melemi Abatcha, shugaban kungiyar ASUU a jami’ar tarayya ta Gashua a jihar Yobe ne ya bayyana hakan yayin taron manema labarai a Damaturu.

Abatcha yayi bayani kan yadda gwamnatoci, mussaman a matakin jiha ke daukar ilimin jami’a kamar aikin mazabu da ‘yan siyasa ke kawowa.

Ya ce hakan ne ya kai ga samar da sabbin jami’o’i ba tare da kula da wadanda ake dasu ba.

Sannan ya bayyana damuwar da ASUU ke da ita ya hada da rashin samar da kudaden tafikar da jami’o’i.

A yan kwanakin nan dai kungiyar ta ASUU na ta barazanar shiga yajin aiki kan abinda ta kira jan kafa da gwamnatin tarayya ke yi kan bukatunt.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet