Connect with us

Featured

Za a fara yiwa masu shirin yin aure gwajin shan miyagun kwayoyi a Kano

Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA reshen jihar Kano ta fito da shirin tilasta yin gwajin shan kwaya kafin aure ga Amare a jihar domin dakile ta’ammali da miyagun kwayoyi.

Kwamandan hukumar NDLEA a Kano, Abubakar Idris Ahmad ne ya bayyana hakan ga kamfanin dillancin labarai na kasa NAN a ranar Alhamis.

“Hukumar ta samar da shirin yin gwajin shan kwayoyi ne don ya zama al’ada ga dukkan ‘yan Najeriya”, inji shi.

Idris Ahmad ya ce gwajin zai zama wani mataki na kariya daga shaye-shaye kuma zai zama hanya ta magance matsalar tun daga fari.

Ya ce dokar da za a yi ta zama dole domin magance yawan mace macen aure da kuma rage ta’ammali da miyagun kwayoyi tsakanin ma’aurata.

” Bincike ya nuna cewa ma’aurata na sanya daya daga cikinsu fara shaye-shaye bayan yin aure”.

Ya yi kira ga majalisar dokokin jihar Kano da da amince da dokar ta neman yin gwajin shan kwaya kafin aure.

Sannan ya yi kira ga mata da matasa da su kauracewa dabi’ar shan miyagun kwayoyi.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet