Connect with us

Featured

Kudurin kafa sabuwar jihar Tiga daga Kano ya tsallake karatu na farko a majalisa

Da yiwuwar a kirkiri sabuwar jihar Tiga daga Kano bayan da aka gabatar da kudurin hakan a gaban majalisar dattawa.

An yi kudurin dokar wacce Sanata Kawu Sumaila ya gabatar karatu na farko a yau Talata 10 ga watan Yuli.

Kudurin dokar mai taken “Gyaran kundurin tsarin mulkin Najeriya na 1999 don kirkirar jihar Tiga” an gabatar da shi ne da nufin raba jihar Kano gida 2.

Idan za a iya tunawa dai a kwanan baya majalisar dattawan ta karbi kuduri kan kirkirar sabuwar jihar Anioma dake yankin kudu maso gabas wacce Sanata Ned Nwoko ya gabatar daga jihar Delta.

Haka kuma an gabatar da kudurin kirkirar jihar Orlu da Etiti.

Haka kuma ana ta kiraye kirayen kirkirar sabuwar jiha daga Legas.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet