Connect with us

Featured

Dangote zai gina dakunan kwanan dalibai 3 a Jami’ar Aliko Dangote dake Wudil

Uban jami’ar kimiyya da fasaha ta Aliko Dangote dake garin Wudil, Alhaji Aliko Dangote yayi alkawarin gina karin dakunan kwana na dalibai guda 3 da kuma gyara ginin ofishin shugabancin jami’ar.

A wata sanarwa da shugaban jami’ar, Farfesa Musa Tukur Yakasai ya fitar ya ce Dangote ya kuma yi alkawarin gina dakunan kwananan malamai guda 10 da gyara matsalar ruwa da jami’ar ke fuskanta.

Sanarwar ta ce uban jami’ar yayi alkawarin ne yayin da shugabannin jami’ar karkashin shugabancin Farfesa Musa Tukur Yakasai suka kai masa ziyara a ofishinsa dake Legas.

Daga cikin tawagar dai akwai kwamishinan ilimi mai zurfi na jihar Kano, Dakta Yusuf Ibrahim Kofar Mata.

Haka kuma Dangote yayi alkawarin kula da taron yaye daliban jami’ar karo na 5 da samar da motoci ga shugabannin jami’ar da kuma sabunta hanyar samar da wutar lantarki a jami’ar.

“Wannan ziyara ta zama dole don nuna godiya ga uban jami’a bisa tallafin Naira Miliyan 100 da ya bayar na kudin wuta ga KEDCO.

” An biya kudin ne ta hanyar gidauniyar Aliko Dangote wanda hakan yasa a ka dawo da wutar jami’ar nan take”, inji mataimakin shugaban jami’ar.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet