Connect with us

Featured

Yanzu-Yanzu: Baza mu bari a kifar da gwamnatin Tinubu ba da sunan zanga-zanga – APC

Kungiyar shugabannin jam’iyyar APC na jihohi 36 da birnin tarayya Abuja sun ce basu zura ido su bari a kifar da gwamnatin shugaban kasa Bola Tinubu ba da sunan zanga-zanga.

Da yake jawabi ga manema labarai a sakatariyar jam’iyyar ta kasa, Sakataren kungiyar kuma shugaban APC na jihar Cross River, Alphonsus Ogar Eba ya ce zanga zangar an shirya ta ne don kifar da gwamnatin Tinubu.

Kungiyoyin matasa da dama ne dai ke shirya fara zanga-zanga daga 1 ga watan Agusta na wata mai kamawa saboda tsadar rayuwa da matsin tattalin arziki.

Sai dai shugabannin jam’iyyar ta APC sun ce zasu shirya magoya bayansu don kin aminta da duk wata zanga-zanga da zata haifar da rikici.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet