Connect with us

Featured

Zanga-Zanga: Civil Defense ta baza jami’ai dubu 1 a Jigawa

Rundunar tsaron fararen hula da kadarorin gwamnati ta Civil Defense a jihar Jigawa ta baza jami’anta dubu 1 domin kare kadarorin kasa da na al’umma a yayin zanga zangar da za a fara a ranar Alhamis 1 ga watan Agusta na wannan shekarar.

Kwamandan hukumar ta NSCDC na jihar, Muhammad Danjuma ne yayi bayanin hakan yayin ganawa da jami’an hukumar a birnin Duste a ranar Talata.

Sannan ya gargadi jami’an kan cin zarafi ko harbin masu zanga zangar.

Danjuma ya bukaci jami’an da su mayar da hankali wajen kare kadarorin kasa da na al’umma.

“Wannan ganawa ta gaggawa an yi ta ne kan shirin zanga-zanga a fadin kasa, wacce ma ta fara a wasu jihohi.

” Kwamanda janar ya bukace mu kan kada a kuskura a ci zarafi ko a harbi wani dan zanga-zanga”, inji shi.

Kwamandan wanda ya ce sun aminta da hakkin ‘yan kasa na yin zanga-zanga, amma baza su aminta da lalata kadarorin al’umma ba.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet