Connect with us

Featured

Masu sana’ar POS ba za suyi hadar-hadar samar da Miliyan 1.2 a kowacce rana ba-CBN

Babban bankin Najeriya CBN, ya taƙaita hada-hadar kuɗin da masu PoS za su yi a rana, zuwa naira miliyan1.2. Kazalika kwastoma bashida ikon cirar sama da Naira 100, 000 a kowacce rana.

Wannan umarnin na ƙunshi ne a cikin wata sanarwa da bankin ya fitar a ranar Talata, game da taƙaita hada-hadar kuɗi ga wakilan bankuna.

Oladimeji Yisa Taiwo ne ya bayyana hakan, ta cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun sa, a madadin daraktan tsare tsaren fitar da kudi na bankin. Yace, an dauki wannan mataki ne, domin ƙara jawo hankalin masu hada-hadar kuɗi zuwa ga rage amfani da tsabar kuɗi.

Haka kuma sanarwar ta ƙara da cewa, kwastoma ba zai cire sama da naira 500,000 ba a mako

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet