Connect with us

Addini

Abubuwa Biyar Da Ya Kamata A Yiwa Iyaye Bayan Sun Rasu

Babban Malamin Musulunci a Kasar nan, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya faɗi wasu abubuwa biyar da ya ce ya kamata ‘ya’ya su dinga yi wa iyayensu da suka rasu.

Sheikh Daurawa, wanda kuma shi ne Babban kwamandan hukumar Hisbah ta Jihar Kano, ya fadi hakan ne a yayin da yake amsa wata tambaya yayin Tafsirin Alƙura’ni da yake gabatarwa, a rana ta 12 ta watan Ramadan.

An yi masa tambayar ne kan ko miji yana iya mayar da matar da mahaifiyarsa ta sa ya saka, bayan da mahaifiyar ta rasu, ko kuwa ba zai halatta ya mayar da ita ba?

Ya amsa da cewa “mutum yana iya mayar da matar da mahaifiyarsa ta sa ya sake ta bayan rasuwar mahaifiyar, ko da kuwa wasiyya mahaifiyar ta ba shi, babu lallai a yi amfani da wasiyyar da za ta hana a bi Allah. Hakan ma zai kasance cikin ƙara wa mahaifiyarka tagomashi a bayan ranta.”

1- Addu’ar Allah ya jikansu ya yafe musu ya saka su a Aljannah.

2- Yi musu sadaka jariya ta hanyar yin wani aikin alkhairi da sunan Allah ya basu ladan.

3- Sada zumunci ga Abokai/Kawaye da ‘yan uwansu.

4- Idan akwai wani kuskure da suka yi to a samu hanyar gyara shi.

5- A dinga kai musu ziyara Makabarta ana yi musu addu’a.

Share this:
Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet