Connect with us

Featured

Hukumar NDLEA Ta Bada Umarnin Sake Bude Kasuwar Magunguna Ta Onitsha

Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta Ƙasa (NAFDAC) ta bada umurnin a sake buɗe kasuwar magunguna ta Bridgehead da ke Onitsha a jihar Anambra, wadda aka fi sani da Ogbo Ogwu, kana ta buƙaci ‘yan kasuwar da su sanya hannu kan wata yarjejeniya a hukumance da ƙungiyarsu.

Hukumar ta NAFDAC ta kuma sanar da cewa dole ne masu shagunan su cika sharuɗan gudanar da kasuwanci kafin buɗe shagunansu domin gudun sake faruwar lamarin da ya kai ga rufe shagunan tun farko.

NAFDAC ta bayyana hakan ne a ranar Laraba a wata sanarwa da ta fitar, ɗauke da sa hannun shugabar hukumar Farfesa Mojisola Adeyeye.

Kazalika, NAFDAC ta ce za a yi amfani da dokokin rarraba magunguna na baya nan-take, domin hukunta duk wanda aka kama da laifi.

An rufe kasuwar magunguna ta Onitsha Bridgehead wacce ta haɗa da Ogbo Ogwu da kuma wasu kasuwanni guda uku da ke maƙwabtaka da juna daga ranar 10 ga watan Fabrairu zuwa 7 ga Maris don gudanar da bincike kan harkokin saye da rarraba magunguna.

“An bukaci masu shagunan da su kammala sa hannu kan takardu da kuma tsare-tsaren sharuɗan da aka gindaya kafin sake buɗe shagunansu.

“NAFDAC ta samar da wani tsari da don sauƙaƙe wannan tsari yadda ya kamata, tare da tabbatar da bin ka’idojin da aka tsara’’ in ji sanarwar Hukumar.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet