Connect with us

Featured

Kano: Hukumar Kashe Gobara Ta Tabbatar Da Nutsewar Wasu Mata 2 A Kududdufi

Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta tabbatar da cewa wasu mata biyu sun rasa rayukansu a wani kududdufi da ke karamar hukumar Gezawa a jihar.

Jami’in hulda da jama’a na hukumar Alhaji Saminu Abdullahi ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar a Kano ranar Larabar nan.

“Mun samu kiran gaggawa a safiyar ranar Talata da misalin karfe 11:15 na safe daga kungiyar ‘yan banga a Gezawa cewa mata sun nutse a cikin wani kududdufi.

‘Yan uwan wadanda abin ya shafa sun sanar da kungiyar cewa matan suna aiki a wani kamfanin sarrafa Zobo.

“Sun ce matan sun je kududdufin ne domin su wanke jikin su bayan sun tashi aiki.

“Mun aika da tawagar mu cikin gaggawa zuwa wurin da lamarin ya faru kuma muka kwaso gawarwakin daga kududdufin” inji shi.

Ya ce an mika gawarwakinsu ga wani dan sanda Musa Garba, a sashin ‘yan sanda na Gezawa.

Saminu ya shawarci jama’a da su daina zuwa kusa da kududdufi da koguna domin hana afkuwar lamarin. (NAN)

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet