Connect with us

Featured

Sanata Ndume Ya Buƙaci Tinubu Ya Ayyana Dokar Ta-ɓaci A Fannin Tsaro Da Tattalin Arziki

Sanata mai wakiltar Borno ta Kudu, Ali Ndume ya yi kira ga shugaban Kasa, Bola Tinubu da ya ayyana dokar ta-ɓaci a ɓangaren tsaro da tattalin arzikin ƙasar.

Ndume ya bayyana haka a ranar Juma’a a shirin Politics Daily na tashar Channels, inda a ciki ya kuma soki matakin da Tinubu ya ɗauka na ayyana dokar ta-ɓaci a jihar Rivers mai arzikin man fetur.

“Kawai shugaban ya ajiye komai ya fuskanci abubuwa guda uku – tsaro da jin daɗin ƴan ƙasarsa da tattalin arziki,” in ji shi.

“Waɗannan abubuwan ne ya fi kamata ya mayar da hankali, ya ba su fifiko, sannan su ne ɓangarorin da suka kamata ya ayyana musu dokar ta-ɓaci.”

Ndume ya ce ya yi mamaki da Tinubu ya ayyana dokar ta-ɓacin a jihar Rivers, lamarin da ya ce kuskure ne matuƙa ɗaukar wannan matakin.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet