Matasa 650 Daga Kano Ta Arewa Za Su Rabauta Da Tallafin Karatu
Akalla Matasa 650 a Yankin Kano ta Arewa zasu rabauta da tallafin Karatu a fannin kwamfuta.
An bada wannan tallafi ne domin samun Ƙwarewa a Fannin kwamfuta daga shugaban Kamfanin Syrol Technologies Ltd Engr. Rabiu Aliyu Garo.
Post Views: 138