Connect with us

Featured

Ƴan Bindiga Sun Kashe Sojojin Najeriya A Wani Harin Kwantan-Bauna A Neja

Ƴan bindiga sun kashe sojojin Najeriya 15 a wani harin kwanton bauna da suka kai tare da jikkata wasu da dama, kamar yadda majiyoyi daga yankin su ka tabbatar.

Ƴan bindigar sun kai harin ne a wani wuri da ke daf da iyakar jihar Kebbi da kuma Neja a tsakar ranar jiya Talata 24 ga Yuni, 2025.

Tuni aka kwashe gawarwakin sojojin da suka rasa rayukansu da kuma waɗanda suka samu raunuka zuwa yankin Mariga na jihar Neja inda sansanin sojojin yake.

Shugaban Ƙaramar Hukumar Mariga, Hon. Abbas Adamu Kasuwan Garba Ya tabbatar da faruwar lamarin, sai dai ya ce har zuwa yanzu basu kammala tantance adadin sojojin da su ka rasa rayukan su ba.

Wannan dai na zuwa ne a daidai lokacin da rundunar tsaron Najeriya tace ta samu nasarar kashe yan ta’adda 600, a arewa maso gabas. A cikin makonni uku da suka gabata, karkashin “Operation Hadin Kai” ciki har da manyan kwamadojin Boko Haram da ISWAP.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet