Connect with us

Featured

Kotu Ta Umarci Majalisar Dattawa Ta Dawo Da Natasha Bakin Aiki

Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yanke hukunci cewa Majalisar Dattawa ta Najeriya ta wuce gona da iri wajen dakatar da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan na tsawon watanni shida, inda ta umurce ta da a gaggauta dawo da ita cikin majalisar.

Mai shari’a Binta Nyako, wadda ta yanke hukuncin a ranar Juma’a 04 ga Yuli 2025, ta bayyana dakatarwar a matsayin wani abu da ya wuce-gona-da-iri.

A cewar kotun, Babi na 8 na Dokokin Tsayawa na Majalisar Dattawa da kuma Sashe na 14 na Dokar ’Yancin Majalisu (Legislative Houses Powers and Privileges Act), wadanda majalisar ta jingina da su, ba su kayyade adadin kwanakin da za a iya dakatar da mamba ba. Saboda haka, kotun ta ce majalisar ta saɓa ka’ida.

Mai shari’a ta jaddada cewa, dakatar da ɗan majalisa na kusan tsawon wannan lokaci tamkar hana al’ummar da yake wakilta damar samun wakilci ne, a cewar ta hakan ya sabawa kundin tsarin mulki.

“Ko da yake Majalisar Dattawa na da ikon ladabtar da mambobinta, irin waɗannan hukuncin bai kamata su kai ga hana al’umma damar samun wakilci ba,” in ji Mai shari’a Nyako.

 

 

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet