Connect with us

Featured

Kotu Ta Tura Matasa Biyu Gidan Gyaran Hali A Kano

Babbar Kotun Majistare me lamba 24 wadda take zaman ta a Harabar Filin Jirgin Saman Mallam Aminu Kano ta daure Matasan nan biyu Umar Tijjani Mazaunin Unguwar Dorayi Unguwar Bello da kuma Usman Isa wanda aka fi sani da Bawan Allah Mazaunin Unguwar Jaen Layin Dagaci wadanda Kotun ta same su da Laifuffukan Hada baki don aikata laifi, Shiga ta laifi, Sata da kuma yin barna.

Da yake zartar da hukunci Babban Majistare Muttaka Abba Dandago ya daure Matasan biyu daurin zama a Gidan gyaran hali, kamar haka,

1. Tuhuma ta farko laifin hada baki don aikata laifi Wata uku ko Tarar Naira Dubu 30.

2. Tuhuma ta biyu shiga ta laifi Wata 6 cur babu zabin tara.

3. Tuhuma ta uku laifin Sata Wata 6 babu zabin tara da kuma wata 2 ko tarar Dubu Ashirin kowannen su.

4. Tuhuma ta hudu laifin aikata barna Daurin wata uku batu tara da kuma tarar Dubu 30 ko zaman Gidan gyaran hali na watanni uku.

Kotun kuma ta umarce su da su biya Naira Dubu 75 kowannen su kudin ranko na wayar da aka samu an hannun su kuma sun fasa Gilashin ta ko kuma su yi zaman watanni 10 kowannen su.

Har ila yau Kotun ta hore su da rubuta takardar Alkawari cewa ba zasu sake aikata laifuffuka makamancin wadannan ba.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet