Connect with us

Featured

El-Rufai Ba Mai Gidana Ba Ne – Gwamna Uba Sani

Gwamnan Kaduna, Sanata Uba Sani, ya nesanta kansa daga tsohon gwamnan jihar, Malam Nasir El-Rufai, inda ya ce manyan jagororinsa a siyasa sune Shugaba Bola Ahmed Tinubu da marigayi Chief Gani Fawehinmi. Ya ce tun 1994 yake da kusanci da Tinubu, kuma ya sha zama tare da Gani a lokacin gwagwarmaya.

Gwamnan ya ce duk da a yanzu hankalinsa yana kan yadda zai gudanar da mulki mai inganci a Kaduna, ba kan maganganun da ke kokarin janye hankalinsa daga aiki ba. Ya yi watsi da ikirarin cewa yana karkashin kulawar wani mutum.

Kan batun tsaro, Sani ya karyata zargin cewa gwamnatinsa na biyan kudin fansa ga ‘yan bindiga. Ya bayyana cewa suna amfani da dabarun hadaka – na soja da kuma tattaunawa da shugabannin al’umma – musamman a Birnin Gwari, kuma hakan ya fara kawo sauyi. Ya ce maganar fansa karya ce da wasu ‘yan siyasa ke yadawa don bata gwamnati.

Dangane da rikicin taron jam’iyyar adawa a jihar, gwamnan ya ce ba shi da hannu a lamarin, domin shi kansa an taba tsare shi sau biyar a gwagwarmayar kare dimokuraɗiyya. Ya bukaci a bar ‘yan sanda su gudanar da bincike cikin gaskiya.

 

 

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahistipobettipobetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobettipobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet