Connect with us

Featured

Gwamnatin Nassarawa Za Ta Rufe Mahautar Akwanga

Gwamnatin Jihar Nasarawa ta yi barazanar rufe Mahautar Akwanga sakamakon matsalar rashin tsafta a wurin. Kwamishiniyar Muhalli da Albarkatun Ƙasa ta jihar, Magret Elayo, ta bayyana hakan ne a yayin ziyarar da ta kai mahautar, inda ta ce matsalar tsafta a wurin barazana ce ga lafiyar al’umma.

Elayo, wacce ta yi magana ta bakin Babban Sakataren Ma’aikatar, Husseini Babayayi, ta nuna damuwa kan yadda ake gudanar da ayyuka a mahautar cikin yanayi mara tsafta. Ta ce idan ba a gyara wurin ba nan da wata guda, gwamnati za ta ɗauki matakin rufe shi gaba ɗaya domin kare lafiyar jama’a.

Kwamishiniyar ta ƙara da cewa ma’aikatar za ta ci gaba da sanya ido kan ayyukan mahautar har zuwa ƙarshen watan Oktoba domin tabbatar da bin ƙa’idojin tsafta. Ta yi kira ga masu ruwa da tsaki da su gaggauta ɗaukar matakan gyara don kauce wa rufe mahautar.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet