Connect with us

Featured

Ba Zan Taɓa Amincewa Da Kafa Ƙasar Falasɗinu Ba – Netanyahu

Firaministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu, ya bayyana cewa ba zai taɓa amincewa da kafa ƙasar Falasɗinu ba, duk da tattaunawar da ya yi da shugaban Amurka, Donald Trump.

A cikin wani faifan bidiyo da ya wallafa a shafin Telegram, an tambayi Netanyahu ko ya amince da kafa ƙasar Falasɗinu, sai ya amsa kai tsaye da cewa: “A’a, hakan ba zai taɓa faruwa ba.”

Ya bayyana cewa babu wani tanadi na kafa ƙasar Falasɗinu a cikin tsarin tsagaita wuta da Trump ya gabatar domin kawo ƙarshen rikicin Gaza.

Netanyahu ya kuma jaddada cewa Isra’ila za ta ci gaba da amfani da ƙarfin iko wajen hana duk wani yunƙuri na samar da ƙasar Falasɗinu.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet