Connect with us

Featured

Ƴan Sanda Sun Kama Manyan Dillalan Miyagun Ƙwayoyi a Jigawa

Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta sanar da kama manyan dillalan miyagun ƙwayoyi uku tare da kwace sama da kwayoyi 23,000 a wasu sassan jihar. Mai magana da yawun rundunar, SP Shi’isu Adam, ya bayyana cewa an kama su ne a ranar 18 ga Oktoba, 2025, yayin samamen hadin gwiwa da aka gudanar a yankunan Garki, Fagam da Maigatari.

Wadanda aka kama sun haɗa da Muhammad Garba mai shekaru 60 daga Kano, Musa Garba mai shekaru 55, da Hudu Ma’ilu daga ƙasar Nijar, dukkansu ana zarginsu da safarar miyagun ƙwayoyi a Jigawa da jihohin makwabta. A yayin samamen, jami’an ‘yan sanda sun gano kwayoyi 23,944 da suka haɗa da Tramadol, Exol, D5, Diazepam, da sauran nau’ikan miyagun ƙwayoyi.

SP Shi’isu ya bayyana cewa irin wannan tarin miyagun ƙwayoyi babban barazana ne ga matasa da zaman lafiyar al’umma. Ya ce an tsare wadanda ake zargi domin bincike kafin gurfanar da su a kotu.

Kwamishinan ‘yan sanda na jihar, Dahiru Muhammed, ya yabawa jami’an da suka gudanar da aikin, yana mai jaddada kudirin rundunar na ci gaba da yaki da safarar da amfani da miyagun ƙwayoyi a Jigawa. Rundunar ta kuma roƙi jama’a da su ci gaba da bayar da bayanai masu amfani don taimakawa jami’an tsaro wajen kama masu aikata laifi.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet