Connect with us

Featured

Kotu Ta Ɗage Sauraron Shari’ar Nnamdi Kanu

Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta ɗage ci gaba da shari’ar jagoran ‘yan tawayen Biafra (IPOB), Nnamdi Kanu, wadda ya kamata a ci gaba da ita a ranar Juma’a 24 ga Oktoba. An dage zaman ne bayan Kanu ya shaida wa kotu cewa bai samu takardun ƙarar da aka shigar da su a kansa ba, don haka yana buƙatar ƙarin lokaci don shiri.

Kanu, wanda yanzu yake kare kansa ba tare da lauyoyi ba, ya roƙi kotun da ta ba da umarni ga hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) su dinga bari ana ganinsa kullum, maimakon ranaku uku kacal a mako — Litinin, Laraba da Juma’a — kamar yadda ake yi a halin yanzu.

Ya kuma bayyana cewa yana da masu bayar da shaida 23 da za su fito daga ƙasashen waje domin shari’ar, saboda haka yana bukatar karin lokaci domin tsara shirin kare kansa yadda ya kamata.

Kotun ta amince da buƙatar ɗage zaman, inda ta tsayar da ranar Litinin mai zuwa don ci gaba da sauraron ƙarar. Wannan na zuwa ne kwana ɗaya bayan da Nnamdi Kanu ya sallami lauyoyinsa, yana mai bayyana niyyarsa ta ci gaba da kare kansa kai tsaye a gaban kotu.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet