Connect with us

Featured

Ya Kamata Najeriya Ta Ɗauki Tsattsauran Mataki Kan Amurka – Ahmed Gumi

Fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Mahmud Gumi, ya yi kira ga shugaban ƙasa Bola Tinubu da ya ɗauki matakin gaggawa kan gwamnatin Amurka bisa barazanar ɗaukar matakin soja da shugaban Amurka, Donald Trump, ya yi kan Najeriya.

A cikin wani saƙo da Sheikh Gumi ya wallafa a shafinsa na Facebook, ya bayyana cewa wannan barazana ta Trump babban cin zarafi ne ga ƙasar Najeriya da kuma raini ga ikon hukumomin ta. Ya ce bai kamata ƙasar da ke da cikakken ikonta, wata a waje ta yi mata irin wannan barazana ba.

Malamin ya ce dole ne gwamnatin Najeriya ta nuna karfin ikonta ta hanyar gayyatar jakadan Amurka domin neman bayani da kuma buƙatar janye wannan barazana. Ya ce hakan zai nuna cewa Najeriya ƙasa ce mai mutunci da ba za ta lamunci cin fuska daga kowace ƙasa ba.

Sheikh Gumi ya gargadi gwamnati da ta yi taka-tsantsan wajen kula da dangantakar Najeriya da Amurka, yana mai cewa ƙin ɗaukar matakin da ya dace na iya jefa alakar ƙasashen biyu cikin matsala mai tsanani.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet