Connect with us

Featured

Gwamnatin Tarayya Ta Gurfanar Da Mutane 700 a Kotu Kan Zargin Ta’addanci

5Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa sama da mutane 700 an riga an gurfanar da su an kuma daure su saboda laifukan da suka shafi ta’addanci a sassa daban-daban na kasar. Ministan Bayani da Wayar da Kan Jama’a, Mohammed Idris, ne ya tabbatar da haka yana mai cewa kotuna na musamman da aka kafa don shari’un Boko Haram ta yi zaman shari’a sama da sau bakwai, inda aka samu hukuncin daure manyan masu hannu a ayyukan ta’addanci.

Ministan ya ce shari’u kan sauran wadanda ake zargi na ci gaba a kotunan jihohi da na gwamnatin tarayya, sannan akwai sabbin shari’u da ake ci gaba da saurare a zaman kotun na takwas. Ya kara da cewa Hukumar DSS ta kammala bincike kan wasu manyan hare-hare da suka hada da harin coci a Owo, mahukuntan harin bom a Nyanya, da wadanda ake zargi da kisan Yelwata, kuma an tura su kotu.

Haka kuma, Idris ya bayyana cewa Rundunar ‘Yan Sanda na gudanar da shari’u kan daruruwan wadanda ake zargi da laifukan ta’addanci a jihohi, yayin da NSCDC da sauran hukumomin tsaro suma ke da irin nasu shari’u. Ya ce ana gudanar da shari’un da suka shafi satar mai, barna da lalata bututun mai a kotuna a fadin kasar, domin hukunta masu aikata laifukan tattalin arziki.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet