Connect with us

Featured

Sojoji Sun Rantsar Da Sabon Shugaban Riƙon-ƙwarya a Guinea-Bissau

Sojojin da suka karɓe mulki a Guinea-Bissau sun rantsar da wani janar, Horta N’Tam, a matsayin sabon shugaban riƙon ƙasa na tsawon shekara guda. An gudanar da rantsuwar ne yau Alhamis a hedikwatar rundunar sojin da ke Bissau, babban birnin ƙasar.

Rantsar da Janar N’Tam na zuwa ne kwana guda bayan sojojin suka hambarar da shugaban ƙasar Umaro Sissoco Embaló a daren Laraba, lamarin da ya sake tayar da tashin hankali a wannan ƙasa da ta daɗe tana fama da rikice-rikicen siyasa.

A cikin martaninta, ECOWAS ta yi Allah-wadai da juyin mulkin, tana mai bayyana shi a matsayin abin da bai dace ba kuma barazana ga dimokuraɗiyya a yammacin Afirka. Kungiyar ta kuma bukaci sojojin da su gaggauta sakin hambararren shugaban ƙasar ba tare da wani sharadi ba.

Kakaki24 na ci gaba da bibiyar al’amuran Guinea-Bissau domin kawo muku karin bayani kan yadda ake tafiyar tsarin mulkin riƙon da aka kafa.

 

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet