Connect with us

Featured

Gwamnatin Tarayya Zata Bayyana Sunayen Masu Ɗaukar Nauyin Ta’addanci Kwanan Nan

Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa nan ba da jimawa ba za ta fitar da sunayen waɗanda ke daukar nauyin ta’addanci a Najeriya. Daniel Bwala, mai ba shugaban kasa shawara kan sadarwa ta manufofi, ya ce gwamnati na ɗaukar matakai masu zurfi domin magance barazanar tsaro. Ya yi wannan bayani ne a hirar da aka yi da shi a TVC. Yace nan gaba kadan al’umma za su san wadanda ke daukar nauyin ‘yan ta’adda.

Bwala ya bayyana cewa ta’addanci ya wuce iyakokin kasa, lamarin da ya sa hadin kan kasashen duniya ya zama wajibi. Ya ce tun bayan harin September/11 duniya ta dauki yaki da ta’addanci a matsayin batun tsaro na duniya. Saboda haka manyan kasashe suna kara goyon bayan Najeriya wajen kawo karshen ta’addanci. Ya ce gwamnatin Tinubu ba za ta yi kasa a gwiwa ba.

A cewar Bwala, ayyukan tsageru da suka taso daga Gabas ta Tsakiya sun matsa zuwa yankin Sahel, lamarin da ya kara bukatar hadin kai na kasa-da-kasa. Ya ce Najeriya na adawa da dogaro da sojojin haya domin suna kawo cikas ga ikon kasa da yaki da ta’addanci.

Shugaba Tinubu ta bakin Mataimakinsa Kashim Shettima ya gargadi kasashen duniya game da barazanar barin harkokin tsaro hannun masu aikin soja na haya. Ya ce nahiyar Afrika na bukatar jagoranci na gwamnati kai tsaye wajen samar da zaman lafiya. Ya kara da cewa raguwar hadin kai tsakanin kasashe na barazana ga tsaron duniya. Najeriya kuma za ta ci gaba da aiki da ECOWAS da AU domin tsaro mai dorewa.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleripadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantpusulabetvdcasinograndpashabetgrandpashabet girişgrandpashabetholiganbetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetholiganbetholiganbetjojobetjojobet girişjojobet güncel girişjojobet güncel girişcasibompusulabetpusulabetcasibom girişcasinolevantcasinolevantmatbetholiganbetimajbetpusulabetvdcasinosahabetmarsbahismarsbahis girişholiganbetholiganbet girişcasibomcasinolevantcasinolevantcasibomsekabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet