Connect with us

Featured

Akwai Hannun Wasu Ƴan Siyasa a Kamun Da Aka Yiwa Muhuyi Rimingado – Gwamnatin Kano

Gwamnatin Jihar Kano ta tabbatar da kama Muhuyi Magaji Rimingado, tsohon shugaban hukumar yaki da cin hanci ta jihar, ranar Juma’a, inda ta ce akwai yiwuwar wasu manyan ‘yansiyasa suna da hannu wajen wannan kamu.

 

A wata sanarwa daga ofishin Kwamishinan Shari’a, Abdulkarim Maude, an bayyana cewa jami’an ‘yansanda sun kama lauyan a ofishinsa da ke kan titn Zariya da misalin ƙarfe 5:30 na yamma, sannan suka tafi da shi hedikwatar ‘yansanda ta Bompai. Kwamishinan ya bayyana hakan a matsayin “abin damuwa sosai” wanda ya yi kama da yanayin aikin soja, inda ya ce kusan sojoji 40 masu makamai ne suka halarci aikin.

 

Sanarwar ta kara da cewa akwai yiwuwar lamarin yana da alaƙa da binciken da ake yi wa wasu manyan ‘yansiyasa a jihar. Kwamishinan Maude ya yi kira ga Rundunar ‘Yansandan Najeriya da ta ba da cikakken bayani kan dalilin kama Muhuyi.

 

Wannan lamari ya janyo cece-kuce a cikin al’umma, musamman game da yadda hukumomi ke gudanar da kama-kame ga tsofaffin jami’an gwamnati.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvmarsbahisjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasibomcasibomjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasibomgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet