Connect with us

Featured

An Samu Raguwar Hare-haren Ƴanbindiga a Zamfara – Sojoji

Babban kwamandan Runduna ta Ɗaya ta sojin Najeriya da ke Gusau, Birgediya Janar Mustapha Jimoh, ya bayyana cewa ayyukan ’yan bindiga da ’yan ta’adda sun ragu sosai a jihar Zamfara. Ya ce hakan ya biyo bayan ci gaba da kai hare-hare da sojoji ke yi a sassan jihar.

Janar Jimoh ya bayyana hakan ne yayin wani taro na musamman da rundunar soji ta shirya a birnin Gusau, inda ya ce ayyukan soji ƙarƙashin rundunar Fansan Yamma sun inganta tsaro da zaman lafiya. A cewarsa, wannan ci gaba ya ba mazauna jihar da matafiya damar yin zirga-zirga cikin kwanciyar hankali.

Ya ce a halin yanzu ana iya tafiya daga Funtua zuwa Gusau ko Gusau zuwa Sokoto ba tare da fargabar hare-haren ’yan bindiga ba. Janar Jimoh ya ƙara da cewa rundunarsa za ta ci gaba da ƙoƙari wajen kawar da ragowar barazanar tsaro a Zamfara da sauran jihohin arewa maso yammacin Najeriya.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet