Connect with us

Featured

Hare-haren Isra’ila Sun Kashe Mutane 32 a Gaza

Aƙalla mutane 32 ne suka rasa rayukansu sakamakon hare-haren da jiragen yaƙin Isra’ila suka kai a zirin Gaza a ranar Asabar, kamar yadda hukumomin yankin suka bayyana. Rahotanni sun nuna cewa mata da ƙananan yara na daga cikin waɗanda aka kashe a hare-haren.

Hukumomin Gaza sun ce jiragen yaƙi masu saukar ungulu sun kai hari kan wani tanti a garin Khan Younis da ke kudancin Gaza, inda aka yi luguden wuta. Falasɗinawa sun bayyana hare-haren a matsayin mafi muni tun bayan fara aiwatar da kashi na biyu na yarjejeniyar tsagaita wuta da Amurka ta jagoranta a farkon watan Janairu.

Rundunar sojin Isra’ila ta tabbatar da kai hare-haren, tana mai cewa an yi hakan ne a matsayin martani kan abin da ta kira karya yarjejeniyar tsagaita wuta da Hamas ta yi. Tun bayan fara yarjejeniyar, Isra’ila da Hamas na ci gaba da zargin juna da karya sharuddan da aka cimma.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet