Connect with us

Featured

Gwamnatin Tarayya, Jihohi da Ƙananan Hukumomi Sun Raba Naira Tiriliyan 1.9 Na Kudin Shigar da Aka Samu a Disamba 2025

Kwamitin raba kuɗaɗen asusun tarayya (FAAC) ya ce an raba jimillar naira tiriliyan 1.969 a matsayin kuɗaɗen shiga na watan Disambar 2025 tsakanin Gwamnatin Tarayya, jihohi da ƙananan hukumomi. An bayyana hakan ne a wata sanarwa da aka fitar bayan taron FAAC na watan Janairu.

Sanarwar ta ce kuɗin da aka raba ya ƙunshi naira tiriliyan 1.084 na kudaden haraji na doka, naira biliyan 846.507 daga harajin VAT da kuma naira biliyan 38.110 daga harajin (EMTL). An kuma ce jimillar kuɗin shiga kafin cire-cire ta kai naira tiriliyan 2.585 a watan.

Daga cikin kuɗin da aka raba, Gwamnatin Tarayya ta samu naira biliyan 653.500, jihohi sun karɓi naira biliyan 706.469, yayin da ƙananan hukumomi suka samu naira biliyan 513.272. Haka kuma, an raba naira biliyan 96.083 a matsayin kaso na kashi 13 cikin ɗari na kuɗaɗen ma’adinai ga jihohin da abin ya shafa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet