Connect with us

Featured

Dokar Zaɓe: Za a Cigaba da Tura Sakamakon Zaɓe Ta Takarda a Duk Lokacin da Aka Samu Tangarɗar Na’ura – Majalisar Dokoki

Majalisar Dokoki ta amince da tura sakamakon zaɓe ta na’ura, sai dai ta ce za a cigaba da bin tsarin tattara sakamako ta takarda a duk lokacin da aka samu tangarɗar na’ura.Wannan mataki ya jawo zanga-zanga da ficewar wasu ‘yan majalisar adawa daga zauren, yayin da ake cigaba da shirye-shiryen babban zaɓen shekarar 2027.

A Majalisar Dattawa, sanatoci 55 sun goyi bayan ci gaba da amfani da takardar sakamako ta EC8A a matsayin tushen tattara sakamako idan aka samu matsalar sadarwa. Sai dai sanatoci 15 ƙarƙashin jagorancin Enyinnaya Abaribe sun yi adawa, suna cewa dole ne a dogara kacokan da tsarin lantarki domin tabbatar da gaskiya da sahihancin zaɓe. Haka kuma, a Majalisar Wakilai, ‘yan adawa sun fice daga zauren inda suka zargi shugabanci da tilasta amincewa da dokar.

Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, ya ce sabuwar dokar za ta ba da damar loda sakamakon kowace rumfar zaɓe kai tsaye zuwa shafin hukumar zaɓe, amma takardar sakamako za ta ci gaba da zama hujja idan aka samu matsalar fasaha. Sai dai masu suka, ciki har da tsohuwar minista Oby Ezekwesili, sun ce hakan na iya ba da damar magudi, suna kira da a tilasta amfani da na’ura kawai domin kare dimokuraɗiyya.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet