Connect with us

Featured

Rikicin Makiyaya Da Manoma Ya Hallaka Mutum 3,000, Ya Raba 300,000 Da Muhallansu A Shekaru 5 – Rahoto

Rahoton Nigerian Security Tracker na 2024 ya nuna cewa rikicin makiyaya da manoma ya yi sanadin mutuwar kusan mutane 3,000 tare da raba sama da 300,000 da muhallansu tsakanin 2018 zuwa 2023. A wani taro da aka yi a Abuja, Farouk Bala na kungiyar Youth Against Disaster Initiative (YADI) ya kuma ambaci rahoton Nigeria Watch na 2024 da ya kiyasta karin mace-mace 567 a jihohi 20 da Babban Birnin Tarayya cikin shekara guda.

Kungiyar ta bukaci Gwamnatin Tarayya ta hanzarta bullo da tsarin kiwon shanu a keɓaɓɓun wurare (ranching) a matsayin muhimmin gyaran tsaro da tattalin arziki. Bala ya ce duk da cewa bangaren kiwo na bayar da gudunmawar sama da dala biliyan 32 ga GDP, Najeriya na samun dala 172,000 kacal daga fitar da nama zuwa kasashen waje.

Ya kwatanta hakan da kasashe kamar Brazil da ta samu dala biliyan 9.3 daga fitar da naman Sa a 2024, Amurka dala biliyan 7.2, Australia kusan dala biliyan 8, yayin da Uruguay ta samu dala biliyan 2.85. YADI ta ce rungumar tsarin ranching zai taimaka rage rikici, inganta tsaro da bunkasa tattalin arziki ba tare da tauye al’adu ko rayuwar al’umma ba.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet