Connect with us

Featured

Najeriya Na Tafiya Daidai Ƙarƙashin Mulkin Tinubu – Gowon

Tsohon shugaban ƙasar Najeriya, , ya bayyana cewa ƙasar na samun ci gaba a ƙarƙashin jagorancin Shugaba . Ya faɗi haka ne bayan wata ziyara da ya kai wa shugaban ƙasar a Fadar Shugaban Ƙasa da ke a Abuja ranar Asabar.

Gowon ya ce shugaban ƙasar na yin iya ƙoƙarinsa wajen magance matsalolin da ƙasar ke fuskanta a fannoni daban-daban, ciki har da siyasa, tattalin arziki da zamantakewa. Ya ƙara da cewa babu wani bangare na mulki da yake ganin Tinubu na buƙatar gyara a kai.

Tsohon shugaban ƙasar ya kuma nuna kwarin gwiwa kan yadda gwamnati ke ƙoƙarin shawo kan matsalar tsaro, yana mai cewa gwamnatin na yin abin da ya dace domin tabbatar da zaman lafiya a ƙasar. Ya ce yana da yaƙinin cewa a ƙarshe Najeriya za ta samu zaman lafiyar da take buƙata.

Share this:
Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet