Connect with us

Featured

Hukumar Kashe Gobara a Kano Ta Ceto Mutane 8 Ta Tseratar da Dukiyar Naira Biliyan 34 a Cikin Wata Guda

Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta ce ta samu gagarumin nasara a ayyukanta na ceto rayuka da dukiyoyi, inda ta ceto mutane takwas tare da kare dukiyar da ta kai Naira biliyan 34 daga gobara 100 da suka auku a watan Fabrairu. Kakakin hukumar, Saminu Abdullahi, ne ya bayyana hakan yayin ganawa da manema labarai a Kano ranar Talata 24 ga Maris, 22026.

Sai dai ya ce duk da nasarorin da aka samu, mutane bakwai sun rasa rayukansu sakamakon gobara a wannan lokaci, yayin da dukiyar da ta kai Naira biliyan 8.5 ta lalace a sassa daban-daban na jihar. Ya ƙara da cewa hukumar ta amsa kiran gaggawa guda tara tare da fuskantar ƙiraye-kiraye na ƙarya guda biyar daga al’umma.

Haka kuma, ya buƙaci jama’a da su riƙa kiyaye ƙa’idojin kare gobara tare da yin taka-tsantsan wajen amfani da wuta domin rage yawaitar aukuwar gobara. Ya kuma jaddada muhimmancin haɗin kan jama’a da wayar da kai wajen tallafa wa ƙoƙarin hukumar na kare rayuka da dukiyoyi.

Share this:
Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet