Connect with us

Featured

Akwai Yiwuwar Tinubu Ya Yi Takara Shi Kaɗai a Zaɓen 2027 – Femi Falana

Fitaccen lauya mai kare haƙƙin ɗan adam, Femi Falana, da Aare Ona Kakanfo na Yorubaland, Gani Adams, sun yi gargaɗi cewa Najeriya na iya fuskantar zaɓen shugaban ƙasa na ɗan takara guda ɗaya a 2027. Sun bayyana hakan ne a wani taron tunawa da marigayi Yinka Odumakin da aka gudanar a Legas.

Falana ya zargi kotuna da shiga harkokin cikin gida na jam’iyyun siyasa, yana mai cewa hakan na iya tarwatsa su tare da hana ‘yan takara fitowa. Ya ce idan hakan ya ci gaba, za a iya samun yanayi da jam’iyya ɗaya kacal za ta gabatar da ɗan takara, yana mai gargadin cewa hakan na iya janyo rashin zaman lafiya idan jama’a suka ji ba su da zaɓi.

A nasa bangaren, Adams ya ce ƙasar na ƙara matsowa kusa da tsarin jam’iyya ɗaya, inda ya zargi masu mulki da amfani da kotuna wajen murƙushe ‘yan adawa. Sun kuma buƙaci ‘yan Najeriya da ƙungiyoyin farar hula su tashi tsaye wajen kare dimokuraɗiyya da adalci a ƙasar.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleripadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet