Connect with us

Featured

EFCC Ta Buƙaci Kotu Ta Ƙwace Kadarori 57 Da Ke Da Alaƙa Da Malami

Hukumar Economic and Financial Crimes Commission (EFCC) ta roƙi Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja da ta ba da umarnin kwace kadarori 57 da ake zargin suna da alaƙa da tsohon Ministan Shari’a kuma Babban Lauyan Tarayya, Abubakar Malami. Hukumar ta ce waɗannan kadarori ana zargin sun samo asali ne daga ayyukan da ba su dace da doka ba.

A cikin buƙatar da lauyoyinta suka gabatar, EFCC ta bayyana cewa waɗanda ake ƙara ba su gabatar da isassun hujjoji ba don soke umarnin wucin gadi da kotu ta bayar a baya. Ta kuma jaddada cewa dokar kasa ta ba kotu ikon amincewa da buƙatar kwace kadarorin ba tare da an samu hukunci ba, tare da cewa an riga an wallafa sanarwar a jarida domin masu ruwa da tsaki su gabatar da ƙorafi.

Binciken EFCC ya nuna cewa kuɗaɗen da Malami ya samu a lokacin da yake kan mulki daga 2015 zuwa 2023 ba su kai darajar kadarorin da ake bincike ba. Haka kuma, an ce wasu kadarorin an mallake su ne ta hannun wasu kamfanoni da mutane, yayin da kotu ta ɗage sauraron shari’ar zuwa ranar 21 ga Afrilu domin yanke hukunci kan buƙatar kwace kadarorin baki ɗaya.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet