Connect with us

Featured

Babu Batun Yin Sulhu Tsakaninmu da Ƴan Ta’adda – Gwamnan Zamfara

Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya jaddada kudirin gwamnatinsa na kawo ƙarshen matsalar tsaro, yana mai cewa ba za a yi wani sulhu da ƴan bindiga ba. Wannan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da kwamishinan yaɗa labarai da al’adu, Mahmud Dantawasa ya fitar, inda ya ce rashin tsaro na ci gaba da kawo cikas ga rayuwar al’umma da tattalin arziki a jihar.

Ya ce gwamnan na ci gaba da ɗaukar matakai na musamman tare da haɗin gwiwar masu ruwa da tsaki domin magance matsalar. Haka kuma ya jaddada cewa kare rayuka da dukiyoyi shi ne babban burin gwamnati, tare da alƙawarin cewa ba za a yi kasa a gwiwa ba har sai an dawo da zaman lafiya a faɗin jihar.

Sanarwar ta kuma bayyana cewa matakin gwamnan na komawa jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na da nufin ƙarfafa haɗin kai da gwamnatin tarayya da hukumomin tsaro. Gwamnatin ta kuma buƙaci al’umma su bayar da hadin kai ga jami’an tsaro tare da addu’o’i domin samun zaman lafiya mai ɗorewa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet