Connect with us

Featured

Kamfanin Dangote Ya Musanta Zargin Cewa Gwamnatin Tinubu Na Karɓar Haraji Kan Kowane Buhun Siminti

Kamfanin Dangote ya karyata wani rahoto da ke yawo a shafukan sada zumunta da ke cewa gwamnatin Shugaba Bola Tinubu na karbar haraji daga kowane buhun siminti da ake sayarwa a Najeriya. Kamfanin ya ce wannan zargi ƙarya ne kuma ba ya da tushe.

Rahoton da ya bazu musamman a Facebook ya yi iƙirarin cewa gwamnati na karɓar wani adadin daga kowanne buhun siminti, amma kamfanin ya bayyana cewa wannan ba gaskiya ba ne, kuma bai dace da tsarin farashi da haraji na siminti a ƙasar ba.

A wani ɓangare kuma, mujallar TIME ta saka attajirin ɗan kasuwa Aliko Dangote cikin jerin mutane 100 mafi tasiri a duniya na shekarar 2026. Rahoton ya nuna cewa shi ne kaɗai ɗan Najeriya a jerin, inda aka yabawa gudummawar da yake bayarwa wajen bunƙasa masana’antu a Afirka.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleripadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetmatbetimajbetpusulabetvdcasinosahabetmarsbahismarsbahis girişholiganbetholiganbet girişcasibomcasinolevantcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet