Connect with us

Featured

DSS Ta Gurfanar Da El-Rufai Kan Zargin Bibiyar Wayar Nuhu Ribadu 

Hukumar tsaro ta DSS ta gurfanar da tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, a gaban kotun tarayya da ke Abuja bisa zargin sa hannunsa wajen bibiyar layin wayar Mai bai wa shugaban ƙasa shawara kan harkokin tsaro, Mallam Nuhu Ribadu.

A cewar masu gabatar da ƙara, an zargi El-Rufai da katsalandan cikin sadarwar Ribadu ba bisa ka’ida ba, laifin da ya sabawa dokar kare bayanan ƙasa ta shekarar 2024 da kuma dokar laifukan yanar gizo da aka gyara.

El-Rufai ya musanta zargin da ake masa, yayin da lauyansa ya nemi a ba shi beli, amma masu gabatar da ƙara sun bukaci a ɓoye shaidun da za su gabatar don tsaro, abin da ɓangaren kariya ya ƙi amincewa da shi, kafin kotu ta ɗage sauraron shari’ar zuwa ranakun 18, 19 da 20 ga watan Mayu.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet