Connect with us

Featured

Shugaban Ƙaramar Hukumar Ungogo Ya Bayar da Umarnin Rufe Makarantar Al-Hadeed Kan Zargin Cin Zarafin Ɗalibai

Shugaban ƙaramar hukumar Ungogo, Tijjani Amiru Bilyaminu ya bayar da umarnin rufe makarantar Al-Hadeed Private School har sai baba ta gani, bayan gurfanar da wani malamin makarantar bisa zargin lalata da ƙananan yara.

An gurfanar da malamin mai suna Uncle Kamal a gaban kotun majistare kan zargin cin zarafin wasu yara huɗu da suka haɗa da Hassana da Hussaina da Gambo masu shekara bakwai, da kuma ƙanwarsu mai shekara biyar. Lauyan masu gabatar da ƙara, Badamasi Gandu ya shaida wa kotu cewa likitoci sun tabbatar da an ci zarafin yaran.

Shugaban ƙaramar hukumar ya ce an rufe makarantar ne domin tabbatar da adalci ga waɗanda abin ya shafa tare da tabbatar da hukunta duk masu take haƙƙin yara. Kotun ta bayar da umarnin tsare wanda ake zargi a gidan gyaran hali tare da ɗage shari’ar zuwa ranar 6 ga watan Yuni.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet