Connect with us

Featured

Rahoton ‘The Historica Nigeria’ ya jawo matakin Gwamnati yayinda Kwamishina ya dakatar da sare bishiyoyi a ARTV

Gwamnatin jihar Kano ta bayar da umarnin dakatar da sare bishiyoyi a harabar Abubakar Rimi Television (ARTV), bayan rahoton da ‘The Historica Nigeria’ ta wallafa kan zarge-zargen sare bishiyoyi da kuma damuwar al’ummar Hotoro da kewaye.

Kwamishinan yada labarai da harkokin cikin gida na jihar Kano, Kwamared Ibrahim Abdullahi Waiya, ya bayar da umarnin ne yayin wata ziyarar bazata da ya kai tashar talabijin din.

A cewar wata sanarwa da daraktan yada labarai na ma’aikatar yada labarai da harkokin cikin gida, Ameen Kabeer Yassar, ya sanyawa hannu, Kwamishinan ya bayyana damuwarsa kan wani bidiyo da ya karade kafafen sada zumunta da ke nuna yadda ake sare bishiyoyi a harabar tashar da jaridar ta wallafa.

Ya ce daga yanzu babu wata bishiya da za a sake sarewa a ARTV ba tare da amincewar hukumomin da ke da alhakin kula da muhalli da gandun daji ba.

Baya ga batun muhalli, Kwamishinan ya kuma nuna rashin jin dadinsa kan yadda ayyukan tashar suka ragu, inda ya ce ARTV na bukatar sabunta kayan aiki, horas da ma’aikata da kuma rungumar tsarin yada labarai na zamani domin ta iya gogayya da sauran tashoshin talabijin na zamani.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetRadissonbetsweet bonanzasweet bonanzapadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetholiganbetholiganbetholiganbetmarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetcasibomcasibomcasibomholiganbetholiganbetjojobetjojobet sssjojobet güvenlikjojobet güvenlikjojobetholiganbetholiganbetjojobetcasinolevantimajbetsekabetjojobetjojobet girişgrandpashabetgrandpashabetTürkiyenin Casino Sitelerivdcasinovdcasinoholiganbetmarsbahissahabetjojobet erişimgrandpashabetjojobetmatbetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişDeneme Bonusujojobetjojobetjojobet