Connect with us

Featured

Dimokraɗiyya Ba Za Ta Yi Tasiri Ba Matuƙar Babu Tsaro – Tinubu

Shugaban Najeriya, Bola Tinubu, ya bayyana cewa dimokraɗiyya ba za ta bunƙasa ba matuƙar ana cikin yanayi na rashin tsaro, yana mai jaddada aniyar gwamnatinsa na kare rayuka da dukiyoyin al’umma. Ya bayyana hakan ne a jawabinnda ya gabatar ranar Dimokraɗiyya Juma’a, 12 ga Yuni, 2026.

Tinubu ya ce gwamnati ta ayyana dokar-ta-baci kan matsalar tsaro tare da amincewa da ɗaukar sabbin ’yan sanda sama da 50,000 da dubban sojoji. Ya kuma bayyana damuwarsa kan sace ɗalibai a jihohin Oyo da Borno, lamarin da ya ce ya rage armashin bikin Dimokraɗiyyar bana.

Shugaban ya yabawa waɗanda suka sadaukar da rayuwarsu wajen tabbatar da mulkin dimokraɗiyya a Najeriya, tare da jinjinawa ’yan jarida, ƙungiyoyin ƙwadago, ɗalibai, mata da jami’an tsaro kan gudummawar da suka bayar. Ya kuma bayyana cewa kasafin kuɗin 2026 ya ware naira tiriliyan 5.41 domin harkokin tsaro, mafi girma a tarihin ƙasar. Kakaki24.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet