Connect with us

Featured

Allah Ne Kaɗai Zai Iya Kawo Ƙarshen Matsalar Tsaro a Najeriya – Matawalle

Ƙaramin Ministan Tsaro, Bello Matawalle, ya ce Allah kaɗai ne zai iya kawo ƙarshen matsalar rashin tsaro da ke addabar Najeriya. Ya bayyana haka ne yayin wata hira da BBC Hausa, inda ya jaddada cewa matsalar na buƙatar haɗin kan jami’an tsaro da al’umma domin magance ta.

Matawalle ya buƙaci ’yan Najeriya su ci gaba da mara wa hukumomin tsaro baya tare da yin addu’o’in samun zaman lafiya. Haka kuma ya gargaɗi ’yan siyasa da su guji amfani da matsalar tsaro wajen cimma muradun siyasa, yana mai cewa rashin tsaro na iya shafar kowa ba tare da la’akari da jam’iyya ko addini ba.

Ya kuma yi zargin cewa wasu na yaɗa tsofaffin bidiyoyi da bayanan ƙarya a kafafen sada zumunta domin nuna gazawar gwamnatin Bola Ahmed Tinubu. Kakaki24 ta ruwaito cewa Matawalle ya tabbatar da cewa jami’an tsaro na aiki ba dare ba rana domin murƙushe ’yan ta’adda da dawo da zaman lafiya a sassan ƙasar.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet