Connect with us

Featured

Amaechi Ne Zai Yi Wa Atiku Mataimaki a Zaɓen 2027 – ADC

Jam’iyyar ADC ta sanar da zaɓar tsohon gwamnan jihar Rivers kuma tsohon Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi, a matsayin abokin takarar tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, a zaɓen shugaban ƙasa na 2027.

A cikin wata sanarwa da Sakataren Yaɗa Labarai na jam’iyyar, Bolaji Abdullahi, ya fitar ranar Litinin, ya bayyana haɗin gwiwar Atiku da Amaechi a matsayin tikitin haɗin kai da ceto, yana mai cewa dukkansu suna da gogewa da ƙwarewar da za su taimaka wajen magance ƙalubalen da Najeriya ke fuskanta.

Jam’iyyar ta ce zaɓen Amaechi ya biyo bayan shawarwari masu zurfi da kuma irin gudunmawar da ya bayar a harkokin mulki, inda ya taɓa zama Kakakin Majalisar Dokokin Rivers, gwamna na wa’adi biyu da kuma Ministan Sufuri. ADC ta bayyana kwarin gwiwar cewa wannan haɗin gwiwa zai ƙara ƙarfafa jam’iyyar gabanin babban zaɓen shekarar 2027.

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet