Connect with us

Featured

Tinubu Bai Taɓa Cewa Kada a Zaɓeshi Idan Bai Gyara Wutar Lantarki Ba – Onanuga

Mai bai wa Shugaba Bola Tinubu shawara kan harkokin yaɗa labarai da wayar da kai, Bayo Onanuga, ya musanta ikirarin cewa shugaban ya yi alƙawarin ba zai nemi wa’adi na biyu ba idan har bai inganta samar da wutar lantarki a ƙasar nan ba.

Da yake magana a wata hira da Arise News, Onanuga ya ce an fassara kalaman Tinubu ba daidai ba, yana mai cewa shugaban ya yi bayanin ne cikin wani sharadi, ba wai ya yi alƙawarin hakura da sake tsayawa takara ba. Ya kuma ce masu suka suna ɗaukar wani ɓangare na maganarsa ba tare da la’akari da cikakken mahallin da aka yi ta ba.

Read Also : “Ban Ga Tsananin Yunwar Da Ƴan Najeriya Ke Magana a Kai Ba” — Bayo Onanuga 

Onanuga ya ce gwamnatin Tinubu na ci gaba da aiwatar da gyare-gyare a bangaren wutar lantarki, ciki har da dokar lantarki da shugaban ya sanya wa hannu da kuma ƙoƙarin samar da mitoci ga masu amfani da wuta. Ya amince da cewa har yanzu ba a kai matakin da ake so ba, amma ya danganta hakan da matsalolin da aka gada a fannin.

Share this:
Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet