Connect with us

Featured

World Drug Day 2026 : KAKAKI24 ta yi kira ga al’umma da su guji shaye-shayen Miyagun Ƙwayoyi

Ranar 26 ga Yuni ita ce Ranar Yaƙi da Miyagun Ƙwayoyi ta Duniya (World Drug Day), ranar da ake wayar da kan jama’a kan illolin shaye-shaye tare da ƙarfafa haɗin gwiwa wajen kare lafiya da makomar al’umma.

A wannan rana, Kakaki24  na kira ga matasa, iyaye, malamai, shugabanni da daukacin al’umma da su haɗa kai wajen yaƙi da shaye-shayen miyagun ƙwayoyi.

Illolin Shaye-shayen Miyagun Ƙwayoyi
Shaye-shayen miyagun ƙwayoyi ba kawai yana lalata lafiyar mutum ba ne, har ila yau yana haddasa:
Talauci
Rashin aikin yi
Yawaitar aikata laifuka
Lalacewar makomar matasa

Abin takaici ne yadda wannan mummunar ɗabi’a ke ci gaba da yaɗuwa a tsakanin wasu matasa.

Iyaye, malamai, gwamnati da sauran al’umma suna da muhimmiyar rawa wajen wayar da kan matasa da kuma kare su daga fadawa cikin shaye-shayen miyagun ƙwayoyi.

Idan muka ceci matasa, mun ceci makomar al’umma.

Saƙon KAKAKI24 Media and Communications Limited. Kano. Najeriya 

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetRadissonbetsweet bonanzasweet bonanzapadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetholiganbetholiganbetholiganbetmarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetcasibomcasibomcasibomholiganbetholiganbetjojobetjojobet sssjojobet güvenlikjojobet güvenlikjojobetholiganbetholiganbetjojobetcasinolevantimajbetsekabetjojobetjojobet girişgrandpashabetgrandpashabetTürkiyenin Casino Sitelerivdcasinovdcasinoholiganbetmarsbahissahabetjojobet erişimgrandpashabetjojobetmatbetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişDeneme Bonusujojobetjojobetjojobet